iqna

IQNA

kungiyar Ansarullah
Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da ofishin siyasa na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya fitar ya bayyana cewa, sake kulla alaka tsakanin kungiyar Hamas da kasar Siriya ya kara karfafa karfin juriya a yankin.
Lambar Labari: 3488040    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) Amurka ta kakaba wasu daga cikin jagororin kungiyar Ansarullah da aka fi sani Alhuthi ta kunkumi.
Lambar Labari: 3486900    Ranar Watsawa : 2022/02/03

Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ta bayyana cewa makiya sun mayar da yankin Maarib a matsayin wata matattara da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485710    Ranar Watsawa : 2021/03/03

Tehran (IQNA) Kungiyar Ansarullah ta Yemen, ta yi maraba da matakin kasar Italiya, na soke sayar wa da kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Laraba makamman yaki.
Lambar Labari: 3485608    Ranar Watsawa : 2021/01/31

Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bayyana saka kungiyar Ansarullah a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda, zai jefa kasar Yemen cikin wani hali mafi muni.
Lambar Labari: 3485568    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Kungiyar tarayyar turai ta yi watsi da matakin Amurka na saka kungiyar Ansarullah ta Yemen a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485551    Ranar Watsawa : 2021/01/13

Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Ansarullah (Alhuthy) ta Yemen ya bayyana kulla alaka da Isra’ila da wasu larabawa suke yi da cewa ya kara fito da masu munafuntar musulmi a fili.
Lambar Labari: 3485209    Ranar Watsawa : 2020/09/22